Firistoci 23:34 - Littafi Mai Tsarki34 a rana ta goma sha biyar ga watan bakwai za a yi Idin Bukkoki kwana bakwai saboda Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 “Faɗa wa Isra’ilawa cewa, ‘A ranar goma sha biyar ga wata na bakwai, za a fara Bikin Tabanakul na Ubangiji, zai kuma ɗauki kwana bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |