Firistoci 23:20 - Littafi Mai Tsarki20 Firist zai kaɗa su tare da abinci na nunan fari domin hadaya ta kaɗawa, da 'yan ragunan nan biyu a gaban Ubangiji. Za su zama tsarkakakku ga Ubangiji domin a ba firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Firist zai kaɗa ’yan raguna biyun a gaban Ubangiji, a matsayin hadaya ta kaɗawa, tare da burodin sababbin ’ya’yan fari na itatuwan. Tsarkaken hadaya ce ga Ubangiji ga firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |