Firistoci 23:16 - Littafi Mai Tsarki16 Kwana hamsin za su ƙirga zuwa kashegarin Asabar ta bakwai ɗin. Sa'an nan sai su kawo hadaya ta sabon hatsi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ku ƙirga kwana hamsin har zuwa kashegarin Asabbaci na bakwai, sa’an nan ku miƙa hadaya ta sabon hatsi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |