Firistoci 23:11 - Littafi Mai Tsarki11 Firist ɗin zai kaɗa damin hadaya ta kaɗawa a gaban Ubangiji, don a karɓe su. Firist zai kaɗa hadayar a kashegarin Asabar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Zai kaɗa damin a gaban Ubangiji domin yă zama yardajje a madadinku; firist ɗin zai kaɗa shi a kashegarin Asabbaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |