30 A ranar ce za a cinye, kada a bar kome ya kai gobe. Ni ne Ubangiji.
30 Dole a ci hadayar a ranar; kada a bar saura sai da safe. Ni ne Ubangiji.
gama ta zama abar ƙyama, idan aka ci ta a rana ta uku, ba za ta zama abar karɓa ba.
Sa'ad da za ku miƙa hadaya ta godiya ga Ubangiji, sai ku miƙa ta yadda za a karɓa.
“Ku yi biyayya da umarnina. Ni ne Ubangiji.