Firistoci 22:14 - Littafi Mai Tsarki14 “Idan kuwa har wani mutum dabam ya ci daga cikin tsarkakakken abin ba da saninsa ba, to, sai ya maido abin ga firist, da ƙarin humushin tamanin abin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “ ‘In wani ya ci tsarkakakken abinci cikin kuskure, dole yă maido wa firist hadayar, yă kuma ƙara kashi ɗaya bisa biyar na tamanin abin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |