Firistoci 22:11 - Littafi Mai Tsarki11 Amma idan firist ya sayi bawa da kuɗinsa, bawan ya zama dukiyarsa, bawan zai iya ci, haifaffun gidansa kuma za su iya cin tsattsarkan abincin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Amma in firist ya sayi bawa da kuɗi, ko kuwa in an haifi bawan a gidansa, wannan bawan zai iya cin tsattsarkan abincin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |