Firistoci 21:17 - Littafi Mai Tsarki17 ya faɗa wa Haruna cewa, “Kada ko ɗaya daga cikin zuriyarka, da yake da lahani ya kusato garin ya miƙa hadaya ta ci gare ni har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “Faɗa wa Haruna cewa, ‘Don tsararraki masu zuwa, kada ko ɗaya daga cikin zuriyarka, da yake da lahani yă zo kusa domin yă miƙa hadaya ta ci gare ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |