Firistoci 20:9 - Littafi Mai Tsarki9 “Dukan wanda ya zagi mahaifinsa, ko mahaifiyarsa za a kashe shi, gama ya zagi mahaifinsa da mahaifiyarsa. Alhakin jininsa yana wuyansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “ ‘In wani ya zagi mahaifinsa ko mahaifiyarsa, dole a kashe shi. Domin ya zagi mahaifinsa ko mahaifiyarsa, alhakin jininsa zai zauna a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |