Firistoci 20:27 - Littafi Mai Tsarki27 “Namiji ko macen da yake da mabiya ko maita, sai a kashe. Za ku jajjefe su da duwatsu, alhakin jininsu yana kansu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 “ ‘Namiji, ko ta macen da yake mai duba, ko maita a cikinku dole a kashe. Za ku jajjefe su da duwatsu; alhakin jininsu zai zauna a kansu.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |