Firistoci 20:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sai ku zama tsarkakakku a gare ni, gama ni Ubangiji Mai Tsarki ne, na kuwa keɓe ku daga sauran al'umman duniya don ku zama nawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ku zama tsarkakakke gare ni, gama Ni Ubangiji, mai tsarki ne, na kuma keɓe ku daga al’ummai don ku zama nawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |