Firistoci 20:22 - Littafi Mai Tsarki22 “Sai fa ku kiyaye dokokina duka, da ka'idodina duka, ku kuma aikata su domin kada ƙasar da nake kai ku ta amayar da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 “ ‘Ku kiyaye dukan farillaina da dokokina duka, don kada ƙasar da nake kai ku ta amayar da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |