Firistoci 20:21 - Littafi Mai Tsarki21 Idan mutum ya auri matar ɗan'uwansa, ya yi mugun abu, za su mutu ba haihuwa, gama ya ƙasƙantar da ɗan'uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 “ ‘In mutum ya auri matar ɗan’uwansa, aikin rashin tsabta ne, ya ƙasƙantar da ɗan’uwansa ke nan. Za su mutu babu ’ya’ya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |