Firistoci 20:18 - Littafi Mai Tsarki18 Idan mutum ya kwana da mace a lokacin hailarta, duka biyunsu za a kore su daga cikin jama'arsu, gama sun karya ka'idodi a kan rashi tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 “ ‘In mutum ya kwana da mace a lokacin al’adarta, duka biyunsu za a kore su daga cikin jama’arsu, gama sun karya ƙa’idodi a kan rashi tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |