Firistoci 20:13 - Littafi Mai Tsarki13 Duk mutumin da ya kwana da namiji kamar yadda namiji yake kwana da mace, su biyu ɗin, sun yi aikin ƙazanta, za a kashe su. Alhakin jininsu yana wuyansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 “ ‘In mutum ya kwana da mutum kamar yadda ake kwana da mace, su biyun sun yi abin ƙyama. Dole a kashe su, alhakin jininsu zai zauna a kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |