Firistoci 20:12 - Littafi Mai Tsarki12 Duk wanda ya kwana da matar ɗansa, za a kashe su duka biyu ɗin, gama sun yi abin da yake haram. Alhakin jininsu yana wuyansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 “ ‘In mutum ya kwana da matar ɗansa, dole a kashe su biyun. Abin da suka yi haram ne; alhakin jininsu zai zauna a kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |