Firistoci 20:11 - Littafi Mai Tsarki11 Mutumin kuma da ya kwana da matar mahaifinsa, ya ƙasƙantar da mahaifinsa ke nan, su biyu ɗin za a kashe su. Alhakin jininsu yana wuyansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 “ ‘In mutum ya kwana da matar mahaifinsa, ya ƙasƙantar da mahaifinsa. Dole a kashe shi da macen, alhakin jininsu zai zauna a kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |