6 Za a gutsuttsura shi, a zuba masa mai, hadayar gari ke nan.
6 A gutsuttsura shi, a zuba mai a kansa, hadaya ce ta hatsi.
Sai mai hadayar ya feɗe dabbar, ya yanyanka ta gunduwa-gunduwa.
Idan kuwa hadayar ta gari ce da aka toya cikin kaskon tuya, sai a yi abinci da gari mai laushi wanda ba a sa masa yisti ba, wanda aka kwaɓa da mai.
Idan kuma hadayar ta gari ce wadda aka dafa cikin tukunya, ita kuma, sai a yi ta da gari mai laushi da mai.