Firistoci 2:16 - Littafi Mai Tsarki16 Firist kuwa zai ƙone wani kashi daga cikin ɓarzajjen hatsin a gauraye da man, da dukan lubban don tunawa, gama hadaya ce ta ƙonawa ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Firist zai ƙone sashe na ɓarzajjen hatsin da kuma mai, tare da turare don tunawa, gama hadaya ce da aka ƙone da wuta ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |