Firistoci 2:14 - Littafi Mai Tsarki14 Idan za a yi hadaya ta gari daga cikin nunan fari ga Ubangiji, sai a miƙa hadaya ta nunan fari da ɗanyen hatsi wanda aka gasa aka ɓarza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “ ‘In kuka kawo hadaya ta gari na ’ya’yan fari ga Ubangiji, sai ku miƙa ɓarzajjen kawunan sabon hatsin da aka gasa a wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |