Firistoci 2:11 - Littafi Mai Tsarki11 A kowace hadaya ta gari da za a kawo wa Ubangiji, ba za a sa yisti ba, gama ba za a yi hadayar ƙonawa ga Ubangiji da yisti, ko da zuma ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 “ ‘Kowace hadaya ta garin da kuka kawo ga Ubangiji, dole a yi shi ba tare da yisti ba, gama ba za ku ƙone wani yisti, ko zuma a cikin hadayar da aka yi ga Ubangiji ta wuta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |