Firistoci 2:1 - Littafi Mai Tsarki1 A sa'ad da mutum ya kawo hadaya ta gari ga Ubangiji, sai ya kawo gari mai laushi, ya zuba masa mai da lubban. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “ ‘Sa’ad da wani ya kawo hadaya ta gari ga Ubangiji, hadayarsa za tă zama gari mai laushi ne. Zai zuba mai a kai, yă sa turare a kansa အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |