Firistoci 19:34 - Littafi Mai Tsarki34 Amma ku ɗauke shi tankar ɗan ƙasa, ku ƙaunace shi kamar kanku, gama dā ku ma baƙi ne a ƙasar Masar. Ni ne Ubangiji Allahnku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Dole ku ɗauki baƙon da yake zama tare da ku kamar haifaffe ɗan ƙasa. Ku ƙaunace shi kamar kanku, gama dā ku ma baƙi ne a Masar. Ni ne Ubangiji Allahnku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |