Firistoci 19:31 - Littafi Mai Tsarki31 “Kada ku tafi wurin masu mabiya, kada kuma ku nemi shawarar bokaye, domin kada su sa ku ku ƙazantu. Ni ne Ubangiji Allahnku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 “ ‘Kada ku juya ga masu duba, ko ku nemi shawarar bokaye, gama za ku ƙazantu ta wurinsu. Ni ne Ubangiji Allahnku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |