Firistoci 19:14 - Littafi Mai Tsarki14 Kada ku zagi kurma, kada kuma ku sa wa makaho abin tuntuɓe, amma ku ji tsoron Ubangiji Allahnku. Ni ne Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “ ‘Kada ku zagi kurma, ko ku sa abin tuntuɓe a gaban makaho, amma ku ji tsoron Allahnku. Ni ne Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |