Firistoci 18:5 - Littafi Mai Tsarki5 Domin haka sai ku kiyaye dokokina da ka'idodina waɗanda ta wurin kiyaye su mutum zai rayu. Ni ne Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ku kiyaye farillaina da dokokina, gama mutumin da ya aikata waɗannan abubuwa zai rayu ta wurinsu. Ni ne Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |