Firistoci 18:3 - Littafi Mai Tsarki3 Kada ku yi kamar yadda suke yi a ƙasar Kan'ana inda nake kai ku. Kada ku kiyaye dokokinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Kada ku yi yadda suke yi a Masar inda da kuke zama, kuma ba a ku yi kamar yadda suke yi a ƙasar Kan’ana inda nake kawo ku ba. Kada ku yi yadda suke yin abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |