Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Firistoci 18:23 - Littafi Mai Tsarki

23 Kada wani ko wata su kwana da dabba don kada su wofintar da kansu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

23 “ ‘Kada ka yi jima’i da dabba ka ƙazantar da kanka. Mace ba za tă ba da kanta ga dabba don yă yi jima’i da ita ba; wannan abin ƙyama ne.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Firistoci 18:23
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

“Duk wanda ya kwana da dabba, lalle kashe shi za a yi.


Duk wanda ya kwana da matar ɗansa, za a kashe su duka biyu ɗin, gama sun yi abin da yake haram. Alhakin jininsu yana wuyansu.


“ ‘La'ananne ne wanda ya kwana da dabba.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ