Firistoci 18:21 - Littafi Mai Tsarki21 Kada ya ba da ɗaya daga cikin 'ya'yansa don a miƙa wa Molek, gama yin haka zai ƙasƙantar da sunan Allah. Shi Ubangiji ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 “ ‘Kada ku ba da wani daga cikin ’ya’yanku don a yi hadaya wa Molek, gama ba za ku ƙasƙantar da sunan Allahnku ba. Ni ne Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |