Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Firistoci 18:14 - Littafi Mai Tsarki

14 Kada ya kwana da matar ɗan'uwan mahaifinsa, gama ita ma bābarsa ce.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

14 “ ‘Kada ka ƙasƙantar da ɗan’uwan mahaifinka ta wurin kusaci matarsa don ka yi jima’i da ita, ita bābarka ce.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Firistoci 18:14
2 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Idan kuma mutum ya kwana da matar kawunsa, ya ƙasƙantar da kawunsa, sai su ɗauki alhakin laifinsu, za su mutu ba haihuwa.


Kada ya kwana da innarsa, gama ita 'yar'uwar mahaifiyarsa ce.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ