Firistoci 17:9 - Littafi Mai Tsarki9 amma bai kawo ta a ƙofar alfarwa ta sujada, ya miƙa ta ga Ubangiji ba, sai a fitar da wannan mutum daga cikin jama'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 kuma bai kawo shi a ƙofar Tentin Sujada don yă miƙa shi ga Ubangiji ba, dole a raba wannan mutum da mutanensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |