Firistoci 17:8 - Littafi Mai Tsarki8 Kowane Ba'isra'ile, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu, wanda ya miƙa hadaya ta ƙonawa ko sadaka, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 “Faɗa musu, ‘Duk wani mutumin Isra’ila ko wani baƙon da yake zama a cikinsu wanda ya miƙa hadaya ta ƙonawa ko sadaka အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |