Firistoci 17:10 - Littafi Mai Tsarki10 Idan wani Ba'isra'ile, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu ya ci jini, Ubangiji zai yi gāba da wannan mutum da ya ci jinin ya fitar da shi daga cikin jama'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “ ‘Duk mutumin Isra’ila ko baƙon da yake zama a cikinsu wanda ya ci wani jini, zan yi gāba da wannan mutum wanda ya ci jinin, za a kuma raba shi da mutanensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |