Firistoci 16:5 - Littafi Mai Tsarki5 Zai karɓi bunsuru biyu daga taron jama'ar Isra'ila domin yin hadaya don zunubi, da rago ɗaya don yin hadaya ta ƙonawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Zai ɗauki bunsurai biyu daga jama’ar Isra’ilawa na hadaya don zunubi da ɗan rago don hadaya ta ƙonawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |