Firistoci 16:30 - Littafi Mai Tsarki30 Gama a wannan rana za a yi kafara dominsu, domin a tsarkake su daga dukan zunubansu, su zama tsarkakakku a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 gama a wannan rana za a yi kafara dominku, don a tsarkake ku. Sa’an nan a gaban Ubangiji, za a tsarkake ku daga dukan zunubanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |