Firistoci 16:3 - Littafi Mai Tsarki3 Amma sai Haruna ya shiga Wuri Mafi Tsarki bayan da ya kawo ɗan bijimi domin yin hadaya don zunubi, da rago don yin hadaya ta ƙonawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 “Ga yadda Haruna zai shiga wuri mai tsarki, zai zo da ɗan bijimi domin hadaya don zunubi da kuma rago domin hadaya ta ƙonawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |