Firistoci 16:19 - Littafi Mai Tsarki19 Zai kuma yayyafa jinin da yatsansa har sau bakwai a kan bagaden, ya tsabtace shi, ya tsarkake shi daga ƙazantar jama'ar Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Zai yayyafa jinin a kan bagade da yatsarsa sau bakwai, yă tsabtacce shi yă kuma tsarkake shi daga ƙazantar Isra’ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |