Firistoci 16:11 - Littafi Mai Tsarki11 Haruna kuma zai miƙa bijimi na yin hadaya don zunubin kansa, ya yi kafara don kansa da gidansa. Zai yanka bijimi na yin hadaya don zunubin kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 “Haruna zai kawo bijimi domin hadayarsa ta zunubi don yă yi kafara wa kansa da kuma domin gidansa, zai kuma yanka bijimin domin nasa hadaya don zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |