Firistoci 15:7 - Littafi Mai Tsarki7 Wanda kuma ya taɓa jikin mai ɗigar, sai ya wanke tufafinsa ya yi wanka da ruwa, zai ƙazantu har maraice. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 “ ‘Duk wanda ya taɓa jikin mai ɗiga, dole yă wanke rigunansa, yă kuma yi wanka, zai kuma ƙazantu har yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |