Firistoci 15:6 - Littafi Mai Tsarki6 Duk wanda kuma ya zauna a kan kowane abin da mai ɗigar ya zauna a kai, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ƙazantu har maraice. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Duk wanda ya zauna a inda wannan mai ɗiga ya zauna a kai, dole yă wanke rigunansa yă kuma yi wanka, zai kuwa ƙazantu har yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |