Firistoci 15:5 - Littafi Mai Tsarki5 Duk wanda ya taɓa gadonsa, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ƙazantu har maraice. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Duk wanda ya taɓa gadonsa dole yă wanke rigunansa, yă kuma yi wanka, zai kuwa ƙazantu har yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |