Firistoci 15:4 - Littafi Mai Tsarki4 Kowane gado da mai ɗigan ya kwanta a kai ya ƙazantu, da kowane abu da ya zauna a kai ya ƙazantu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 “ ‘Duk gadon da mutumin mai ɗigar ya kwanta a kai, zai zama marar tsarki, kuma duk abin da ya zauna a kai, zai zama marar tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |