Firistoci 15:31 - Littafi Mai Tsarki31 Ta haka za ka tsarkake jama'ar Isra'ila daga rashin tsarkinsu, domin kada su mutu saboda rashin tsarkinsu ta wurin ƙazantar da alfarwata wadda take tsakiyarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 “ ‘Ta haka za ka tsarkake Isra’ilawa daga rashin tsarkinsu, domin kada su mutu saboda rashin tsarkinsu ta wurin ƙazantar da wurin zamana wanda yake tsakiyarsu.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |