Firistoci 15:27 - Littafi Mai Tsarki27 Wanda duk ya taɓa waɗannan abubuwa zai ƙazantu, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ƙazantu har maraice. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Duk wanda ta taɓa su zai zama marar tsarki; dole yă wanke rigunansa yă kuma yi wanka, zai kuma ƙazantu har yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |