Firistoci 15:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sa'ad da mace take haila irin ta ka'ida, za ta ƙazantu har kwana bakwai, duk wanda ya taɓa ta kuwa zai ƙazantu har maraice. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 “ ‘Sa’ad mace take al’adarta ta ƙa’ida, rashin tsabtarta ta al’adar zai ɗauki kwana bakwai, kuma duk wanda ya taɓa ta, zai ƙazantu har yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |