Firistoci 15:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sai firist ya yi hadaya da su, ɗaya don hadayar zunubi, ɗaya kuma don hadaya ta ƙonawa. Firist ɗin zai yi kafara dominsa a gaban Ubangiji domin ɗigarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Firist ɗin zai miƙa su, ɗaya domin hadaya don zunubi, ɗayan kuma domin hadaya ta ƙonawa. Ta haka zai yi kafara a gaban Ubangiji saboda mai ɗigar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |