Firistoci 15:14 - Littafi Mai Tsarki14 A kan rana ta takwas zai kawo kurciyoyi biyu, ko 'yan tattabarai biyu a gaban Ubangiji a ƙofar alfarwa ta sujada, ya ba firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 A rana ta takwas dole yă ɗauki kurciyoyi biyu ko tattabarai biyu, yă zo gaban Ubangiji a ƙofar Tentin Sujada, yă ba da su ga firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |