Firistoci 14:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ya kuma ɗauki ɗayan tsuntsu, da itacen al'ul, da jan alharini, da ɗaɗɗoya, ya tsoma su cikin jinin tsuntsun da aka yanka a ruwan kaskon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Zai ɗauki tsuntsu mai rai ya tsoma shi tare da itacen al’ul, jan ƙyalle da kuma hizzob cikin jinin tsuntsun da aka yanka a bisa ruwa mai kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |