Firistoci 14:29 - Littafi Mai Tsarki29 Sauran man da yake cikin tafin hannunsa zai zuba a bisa wanda ake tsarkakewar, ya yi kafara dominsa a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Sauran man da yake cikin tafinsa firist ɗin zai zuba a kan wannan da za a tsabtaccen don a yi kafara dominsa a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |