Firistoci 14:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sai firist ya ɗauki ɗan rago da man zaitun, ya miƙa su hadaya ta kaɗawa ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Firist zai ɗauki ɗan rago na hadaya don laifi tare da moɗa na mai, ya kaɗa su a gaban Ubangiji kamar hadaya ta kaɗawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |